18/11/2022
KAYATACCEN HOTEL DIN ALHUJRAT ROYAL SUITES, KATSINA SUN FARA AIKI
Address: Alhujrat Royal Suites, No. 11 Justice Musa Danladi Street, Off Olusegun Obasanjo Road, Opp. RUWASSA, GRA Katsina. Hanyar tuntuba; 09129475958; 09165079527
Kayataccen Hotel din Alhujrat Royal Suites da aka gina a garin Katsina ya fara aiki.
A Alhujrat Royal Suites za a samu;
> Standard Rooms
> Hall don yin taron biki, Workshops da Conferences
> Restaurants
> Laundry Service
> Car Hire
> 24 Hours Power Supply
> CCVT Monitored Security
> Parking space don ababen Hawa
> Security Doors da ba a sanya ma Makullu
> Wadataccen Ruwa don amfanin baki.
> Kwararrun Ma'aikata
Wani karin abin sha'awa, Hotel Din Alhujrat an gina shi a wuri mafi dacewa da bukatun abokan hulda na samun natsuwa da tsaro.
Al'umma na iya neman su a No. 11, Justice Musa Danladi Road, In an sauka daga Titino Olusegun Obasanjo, daga Karamin Round din Masallaci Banu Commasie. Anzo Daidai Titin da ya dawo Goruba Road, Opposite Offishin RUWASSA dake GRA, za a shiga cikin kadan. Ko a kira lambobin Waya kamar haka
Ko a Kira 09129475958; 09165079527