Da'irar -Sabon-Birnin Gobir

Da'irar -Sabon-Birnin Gobir Islamic Movernment In Nigeria

26/03/2023

Acikin wannan wata na Ramadan 10 gareshi ne Nana Khadija**Matar Manzon Allah s,a,w,w tayi wafati**

25/03/2023

Azumi Amanace tsakanin bawa da mahalicci* Kada kayarda wani yasanyaka ka karya azuminka tahanyar Zage-Zage- Allah ya sanyamu cikin 'yantacci Awannan wata*

24/03/2023

Muna sanarda 'yan'uwa cewa yau juma'a 2 ga Ramadan za'afara gabatarda tafsirin Alqur'ani maigirma * A masallacin Kofar gidan Imam Abbakar s/birni** Wanda Malam Imrana Imam zai gabatar **misalin 9:00 na dare*

Address

Sabon Birni
Sobon Birni

Telephone

+2349028502776

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'irar -Sabon-Birnin Gobir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category